Hare-haren ta′addanci a Turai | Duka rahotanni | DW | 14.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Hare-haren ta'addanci a Turai

Hare-haren ta'addanci da aka kai a birnin Brussels na kasar Beljiyam ya kara sanya Turai cikin firgici. Sama da shekaru 10 ke nan hare-haren bama-bamai ya girgiza Turai. Wani abu da ya za ma daki-daki.