1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Charlie Hebdo

Charlie Hebdo mujalla ce da ke yin zane-zanen barkwanci. Ana buga wannan mujalla a babban birnin Faransa wato Paris.

Tun a cikin shekarar 1992 ne aka fara buga mujallar Charlie Hebdo.Tana daga cikin mujallun da suka yi zane na Annabi Muhammad. Wannan ne ma ya sanya wasu masu kaifin kishin addini suka kai hari kan ofishinta a birnin Paris a shekara ta 2011.

Nuna karin rahotanni