1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

'Islamic State' (IS)

Kungiyar IS kungiya ce ta Musulmi mabiya tafarkin Sunna da ke rajin girka daular Islama a a Siriya da Iraki da kuma wasu kasashe da dama.

Kasashe da dama na daukar kungiyar IS a matsayin kungiyar 'yan ta'adda saboda irin yadda take gudanar da aiyyukanta ya saba wa ka'ida. Daga cikin irin abubuwa da ta kan yi sun hada da kisan duk wanda bai bin akidunsu ko da kuma Musulmi ne. Kungiyar na amfani da kafafen sadarwa na zamani wajen yada farfaganda.

Nuna karin rahotanni