Faduwar Kantangar Berlin shekaru 30 | Siyasa | DW | 07.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Faduwar Kantangar Berlin shekaru 30

Ranar 9 ga watan Nowamba shekarar 1989 Katangar Berlin ta fadi abin da ke zama shekaru 30 da suka wuce haka ya kawo karshe rarrabuwa na birnin tsakanin bangaren Gabas da Yamma.

Faduwar Katangar Berlin ranar 9 ga watan Nowamba shekarar 1989 lamarin ya karshen rarrabuwa na tsawon lokaci tsakanin bangarorin Gabas da Yamma na birnin, abin da ya shafi ita kan Jamus, wadda take rabe lokacin tsakanin Jamus ta Gabas da Jamus ta Yamma.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin