Tarihin gine-gine na Jamus ta Gabas | Duka rahotanni | DW | 06.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tarihin gine-gine na Jamus ta Gabas

An sami habakar gine-gine bayan yaki a bangaren Jamus ta Gabas, ci gaba da kasar da jam'iyyar Gurguzu suka yi fata. Wadannan gine-gine sun kasance masu kyau da kuma suka zo bisa tsari daban-daban kuma masu kayatarwa.