Cin zarafi ta hanyar lalata tsakanin al′umma a Afirka | Learning by Ear | DW | 19.11.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Cin zarafi ta hanyar lalata tsakanin al'umma a Afirka

Cin zarafi ta hanyar fyaɗe babbar matsala ce a duk fadin Afirka. Zamu ji labarin rukunin wasu mutane uku masu ban tausayi da suka fuskanci cin zarafi.

Wannan salsalar na bada labarin Hadiza, Fati da Adams, waɗanda duk suka fuskanci cin zarafi. An kuma nunar da yadda suke rayuwa da illolin da wannan lamari ya haifar da ma wuraren da suke zuwa samun taimako. Duk lokacin da aka tilasta wa mutum yin jima'i ba tare da san ransa ba, an ci zarafinsa ke nan. Wannan irin cin zarafi ya kan afku ne a ɓoye kuma waɗanda abun ya shafa su kan ji tsoron faɗa wa kowa saboda kunya.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa