Barazanar ɗaukar matakin soji a kan Siriya | Siyasa | DW | 29.08.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Barazanar ɗaukar matakin soji a kan Siriya

Yaƙin Siriya ya ɗauki sabon salo bayan ƙaddamar da hare-hare da makamai masu guba waɗanda suka janyo mutuwar ɗimbin mutane

Syria's President Bashar al-Assad delivers a speech while attending an Iftar, or breaking fast session, during the Muslim month of Ramadan in Damascus in this handout photograph distributed by Syria's national news agency SANA on August 4, 2013. Other attendees include political party representatives, politicians, independent figures, Muslim and Christian religious figures, representatives of unions and syndicates, and civil society figures. REUTERS/SANA/Handout via Reuters (SYRIA - Tags: POLITICS RELIGION) ATTENTION EDITORS - THIS IMAGE WAS PROVIDED BY A THIRD PARTY. FOR EDITORIAL USE ONLY. NOT FOR SALE FOR MARKETING OR ADVERTISING CAMPAIGNS. THIS PICTURE IS DISTRIBUTED EXACTLY AS RECEIVED BY REUTERS, AS A SERVICE TO CLIENTS

Bashar al-Assad

Ƙasashen yamma na barazanar ɗaukar matakin soji kan Siriya ko ba tare da amincewar Majalisar Ɗinkin Duniya ba, kasancewar ƙasashen Rasha da China da ke goyon bayan Siriyar ka iya ɗarewa kan kujerar na ƙi. Wannan lamari dai na ɗaukar sabon salo domin al'ummar ƙasa da ƙasa ba ta so a maimaita irin abin da ya faru a Iraƙi kimanin shekaru 10 da suka gabata.

A ƙasa mun yi muku tanadin rahotannin da muka shirya kan wannan rikici na Siriya.

DW.COM