Baraka kan samar da mafaka ga bakin haure a kasashen Turai | Duka rahotanni | DW | 26.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Baraka kan samar da mafaka ga bakin haure a kasashen Turai

Kungiyar Tarrayar Turai ta dade tana fafutukar ganin an girka wani tsari na ba da mafaka sai dai akwai sauran rina a kaba sakamakon yadda ke da akwai baraka a kan batun tsakanin wasu kasashen.

Saurari sauti 03:15