1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An ci tarar jam'iyyar PDP saboda rashin shedu a gaban kotu

Abdullahi Maidawa/ YB October 26, 2015

Hukumar da ke sauraren kararakin zabe a jihar Plateau ta ce jama'iyyar APC ce ke da nasara a zaben gwamnan jihar da aka yi ranar 7 ga watan Afrilu da ya gabata.

https://p.dw.com/p/1GuZ1