1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

MNSD Nasara

Jam'iyyar MNSD Nasara na daya daga cikin fitattun jam'iyyun da ake da su a Jamhuriyar Nijar. Jam'iyyar ta game kusan ko ina a cikin kasar.

Daga shekarar 2009 ne ta samu damar hawa kujerar shugaban kasa tare da dan takararta Tandja Mamadou sai dai ba su kai cika wa'adi ba sakakon juyin mulkin da sojoji suka yi.

Nuna karin rahotanni