2019: Rajin kare muhalli ya ja hankali | Duka rahotanni | DW | 08.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

2019: Rajin kare muhalli ya ja hankali

Matsalar gurbacewar muhalli na daga cikin abubuwan da suka fi jan hankali a shekarar 2019 da muka yi bankwana da ita domin mutane da dama sun yi zanga-zanga ta ganin an alkinta muhalli a fadin duniya.