Yarjejeniya tsakanin manoma da makiyaya | BATUTUWA | DW | 03.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Yarjejeniya tsakanin manoma da makiyaya

A jamhuriyar Nijar, ana ci gaba da nemo hanyoyin da zai takaita wutar rikici tsakanin manoma da makiyaya da ke ci gaba haddasa asarar dukiyoyin al'umma da dama.

Masana tarihi na bukatar a waiwayi tsohuwar yarjejeniya da dokoki na shekarun baya da ya tanadi al'amuran da suka shafi manoma da makiyaya da zai warware takaddama da ke ci gaba da haddasa rigingimu a kasashen Najreriya da Nijar.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin