Wasannin Bundesliga kai tsaye | Shiga | DW | 09.05.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Wasannin Bundesliga kai tsaye

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta Rediyo.

 

Bundesliga Radio Kai Tsaye a ranar Asabar, Gazali Abdou Tasawa  da Abdul- Raheem Hassan za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 2:25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe 1:25 agogon Ghana, don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin kwallon kafa na Hamburg da Borussia Mönchengladbach.

Saurari sauti
Now live
Saurari sauti

Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, kilohaz 17840 da mita 19 kilohaz 15195.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

 

Najeriya:

Freedom Radio – Kano, Dutse, Kaduna

Prestige FM - Minna

Rima FM 97.1 – Sokoto

Caliphate FM Sokoto

Liberty FM – Kaduna

BRC – Bauchi

Progress Radio – Gombe

Radio Gotel – Yola

Unity FM – Jos

 

Nijar:

Anfani – Niamey, Konni, Diffa, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Tambara- Tahoua

Garkuwa – Maradi

Kaocen- Arlit

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué – Filingué

Niyya – Konni

Nomade - Agadez

Saraounia - Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah – Zinder

Tarmamuwa – Tessaoua

Té Bon Sé - Tillabéri

Radio Rurale de Rounkondoum- Doumega

RTT-Niamey

 

Ghana

Zuria FM – Kumasi

 

Mali:

Koukia FM 107.8 - Ansongo

Radio Voix des Foghass - Bourem

 

 

Karin shafuna a WWW