Wasannin Bundesliga kai tsaye | Zamantakewa | DW | 15.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wasannin Bundesliga kai tsaye

Sashen Hausa na DW ya fara gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

A wannan makon wato ranar Asabar mai zuwa (15.10.2016) za mu kawo muku wasan Bundesliga tsakanin kungiyar kwallon kafa ta FC Augsburg da FC Schalke 04. Lateefa Mustapha Ja'afar za ta jagoranci shirin tare da Umaru Aliyu. Za ku iya sauraron shirin na wasannin Bundesligar kai tsaye da misalin karfe biyu da minti 25 agogon Najeriya, Nijar Kamaru da Chadi, wato karfe daya da minti 25 agogon GMT da Ghana, ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, Kilohas 17570 ko kuma 17840.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na Intanet lokacin da ake wasan ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:
Wazobia da Arewa Radio - Kano
Rima Radio - Sokoto
Liberty FM - Kaduna
BRC - Bauchi
Progress Radio - Gombe
Radio Gotel - Adamawa
Unity FM - Jos

Nijar:
Radio Anfani - Diffa, Konni, Maradi, Zinder
Albarkat - Niamey
Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri
Garkuwa - Maradi
Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya
Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss
Murya Talaka Filingué - Filingué
Niyya - Konni
Nomade - Agadez, Arlit
Ronkondoum - Douméga
Saraounia - Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua
Shukura - Zinder
Tambara - Tahoua
Tarmamuwa - Tessaoua
Té Bon Sé - Tillabéri

Ghana:
Focus FM - Kumasi
Justice FM - Tamale
Union 98.1 FM - Buipe
Zuria FM - Kumasi

Kamaru:
RADIO COMMUNAUTAIRE TIKIRI FM - Meiganga
RADIO SAWTU NGEENDAM - Maroua
RADIO SAWTU LINJILA - Ngaoundéré
RADIO COMMUNAUTAIRE DE MOKOLO - Mokolo

Burkina Faso:
Horizon FM - Ouagadougou

Côte d'Ivoire:
Tere FM - Abidjan

Karin shafuna a WWW