Tura kudaden kyauta lokacin bukukuwa daga Jamus | Duka rahotanni | DW | 24.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tura kudaden kyauta lokacin bukukuwa daga Jamus

Daga cikin kasashen da suka fi samun kudaden 'yan Afirka daga kasashen waje sun hada da Najeriya da ke kan gaba sai Senegal da Ghana. Aika kudi a karshen shekara kan zama wani kalubale.

Saurari sauti 03:10