1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 25.02.202

Abdourahamane Hassane
March 3, 2026

Dauri rayuwa ta zamantakewar al'ummar Hausa Fulani da ma wasu kabilun ta kasance cike da alkunya da kuima kamun kai ta yadda matar aure ke kauracewa fadar sunan danta ko mujinta.

https://p.dw.com/p/59j2e

Al'adar Hausawa tana ɗaya daga cikin mafi tasiri a yankin yammacin Afirka a arewacin Najeriya da Nijar da Chadi da Kamaru da Sudan da wasu kasashen, irin su Burkina Faso Benin da Togo, da Mali wandanda a baya aka samu Hausawa matafiya  da suka rayu a cikin kasashen da al'adun su.