1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Taba Ka Lashe, Al'adu, Addinai, Zamantakewa
Taba Ka Lashe, Al'adu, Addinai, Zamantakewa

Taba Ka Lashe

Shiri na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya baki daya.

Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani.

Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa koda yaushe a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.