Tarihin cikar shekaru 25 da faduwar katangar Berlin
https://p.dw.com/p/1Dmse
Talla
Jamusawa sun baiyana farin ciki a daidai lokacin da aka cika shekaru 25 da faduwar katangar Berlin, wadda ta zama tushen karkasuwar kasar da nahiyar Turai a fannonin siyasa da akida.