Taba Ka Lashe: 11.01.2017
January 13, 2017Talla
Malaman jami'ar Hildesheim da ke Jamus da takwarorinsu na Jjami'ar Maiduguri da ke Najeriya na gudanar da wani aikin hadin kai don ceto abin da ya rage daga cikin kayayakin al'adun gargajiyar al'ummar arewacin Najeriya tare kuma da ya yi masa kyakkyawar adana.