1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 07.01.2015

January 8, 2015

Shekaru 100 da aiwatar da hukuncin kisa kan Manga Bell

https://p.dw.com/p/1EGlf

A ranar 8 ga watan Agustan shekarar 1914 jim kadan bayan barkewar yakin duniya na daya, Turawan mulkin mallaka na Jamus a kasar Kamaru suka rataye Basaraken Douala Rudolf Manga Belln da ya kasance mai adawa da mulkin danniya.