Siriya: Su wa ke fada da juna? | Duka rahotanni | DW | 14.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Siriya: Su wa ke fada da juna?

Yakin Siriya ya barke ne a yayin da guguwar sauyi ta kada a yankin Gabas ta Tsakiya a shekarar 2011, rikicin ya haifar da rabuwar kawuna a tsakanin kasashen duniya da ke mara wa bangaren da suke so baya.