1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaba Issoufou ba zai tsaya takara a 2021 ba

Mouhamadou Awal Balarabe SB
August 17, 2018

A wata tattaunawa da tashar DW ta yi da shi yayin wata ziyara da ya kawo a birnin Berlin na nan Jamus, Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou ya kara jaddada aniyarsa ta mika mulki a shekara ta 2021, da kuma sakarwa 'yan adawa da sauran kungiyoyi mara.

https://p.dw.com/p/33JfA