Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 25.03.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa: Madugun adawan kasar indiya Rahul Gandhi ya rasa kujerarsa ta majalisa bayan yanke masa hukuncin zaman gidan kaso, Shugaban kasar Brazil Lula zai fara ziyara a Chaina don tattauna huldar kasuwanci da kuma yakin Ukraine.