Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A wannan Talata Firaminista Fumio Kishida na kasar Japan ya kai ziyarar ba zata zuwa birnin Kiev na kasar Ukraine.
Yunkurin kasashen Afirka na son sulhunta Rasha da Ukraine da rikicin Sudan, sun dauki hankulan jaridun Jamus na wannan makon.
Ma'aikatar baitil malin Amirka ta sanya takunkumi kan wani dan Rasha da ta ke zargi da jagorantar kamfanin sojojin hayan Rasha na Wagner a Mali.
Shugabanin kasashen duniya mafiya karfin tattalin arziki, sun kammala taronsu da jaddada goyon baya ga kasar Ukraine da Rasha ke mamaya.
A wata ziyarar ba zata, Shugaba Volodmyr Zelensky na kasar Ukraine ya isa Japan inda shugabannin kasashen duniya mafiya karfin tattalin arziki ke babban taro, batun kasar Ukraine shi ne ya mamaye zauren taron.