A ,cikin shirin za a ji cewa al'adar na neman ta gagari kundila a wasu kasashen Afirka duk da dokokin da aka tanada dan magance wannan matsalar, a yayin da shugaba Roch Marc Christian Kabore ya sanar da daukar matakai na tsanata yaki da 'yan ta'adda a Burkina Faso bayan zanga-zangar kin jinin mulkinsa da ta karade kasar.