1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 28, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kungiyar tarayyar Turai da takwararta ta tsaro NATO sun jaddada matsayarsu dan magance barazanar bakin haure, a yayinda a Maroko kasar ta kulle sararin samaniyarta ga kasashen duniya bisa fargabar yaduwar annob ar corona.

https://p.dw.com/p/43bBa