1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

June 5, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan dokar sabunta lambar motoci da babura a Nijar da rahoto a kan ranar muhalli ta duniya da rahoto a kan sabon tsarin Najeriya na kula da masu coronavirus. Akwai shirin Himma dai Matasa da shirin Lafiya Jari.

https://p.dw.com/p/3dKNw