Shirin Yamma na DW na 03.07.2018 | Duka rahotanni | DW | 03.07.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma na DW na 03.07.2018

A cikin shirin za a ji cewa Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya sauka a wannan Talatar a Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya, inda ya gana da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari a kokarin kara karfafa dangantakar da ke tsakanin kasarsa ta Faransa da kasashen Afirka renon Ingila.

Saurari sauti 59:59