Shirin Yamma 20.09.2020 | Duka rahotanni | DW | 20.09.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 20.09.2020

Cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ce ta lashe zaben gwamna a jihar Edo da ke kudancin kasar. Chadi kuwa ta rasa mayakanta ne a wani hari na mayakan tarzoma. An yi wani sabon gangamin Allah wadai da matakan yaki da corona a Jamus.