1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Chibok

Chibok tana cikin kananan hukumomi na Jihar Borno da ke Najeriya, kuma garin ya yi suna bayan 'yan Boko Haram sun sace 'yan mata.

Wadannan 'yan makaranta an sace su aka kuma yi garkuwa da su tun cikin watan Afrilu na shekara ta 2014, abin da ya janyo hankali kasashen dunyia baki daya tare da fafutukar neman sake kwato 'yan matan daga hannun 'yan Boko Haram da suka dauki alhaki.

Nuna karin rahotanni