1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 17.10.2019

October 17, 2019

Cikin shirin za a ji a kokarin bude sabon babi a tsakanin gwamnatin Najeriya da dattawan siyasar yankin kudu maso gabas, Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin yanki a Abuja inda suka gabatar da wasu bukatunsu ga gwamnatin.

https://p.dw.com/p/3RTaU