Shirin yamma 01.06.2019 | Duka rahotanni | DW | 01.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin yamma 01.06.2019

A cikin shirin za a ji yadda masu adawa da Yahudawa da masu mara masu baya suka fita zanga-zanga a birnin Berlin fadar gwamnatin Jamus. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da ya yi tsokaci kan taron 'yan jarida na duniya da DW kan shirya a duk shekara.

Saurari sauti 60:00