Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 24.03.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Shirin ya kunshi yunkurin taimaka wa gajiyayyu da gwamnati ke yi a Najeriya. A Nijar talakawa ne ke kokawa da tsadar rayuwa da ake ciki musamman cikin watan Azumi. Masana sun ce maganin manyan matsalolin da ke damun Afirka ta Yamma na a tsakanin kasashen.