A cikin shirin za a ji cewa bangarori dabam-daban a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na mayar martani bayan da wata babbar kotu a jiya ta yanke wa matashin nan Mubarak Bala hukuncin shekara 24 a gidan yari. Kudin Naira na ci gaba da faduwa warwas a kasuwaninn duniya, wanda a sakamakon haka frashin kaya ya yi tashin gobzron zabi.