Akwai batun kasasfin kudi da majalisar dokokin Jamhuriyar ta yi muhawara a kai. Masu sharhi sun shawarci gwamnatin Najeriya a game da kashe-kashen da ke faruwa a arewacin kasar. Hukumar Kwastan ta Najeriya ta ce ta samu biliyoyin Naira cikin wata guda.