1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 19, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji sabuwar dokar  jihar Jigawan Najeriya da ke bukatar ango ya gabatar da shaidar cewa yana da masai ko makewayi a gidansa kafin a daura masa aure. Muna tafe da irin tsarabar da sakataren harkokin wajen Amirka ya je wa Najeriya da ita. Akwai rahoto kan yadda cin bashi ke lalata zumunci a jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/43DXQ