1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 11, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a ci gaba da kokarin lalubo mafita dangane da tashe-tashen hankulan da yankin kudancin Najeriya ke ciki, manyan masu fada a ji daga sassa daban-daban na kasar sun gana da nufin musayar yawu don samun mafita, a yayin da aNijar ake martani kan matakin soke rundunar Faransa ta Barkhane.

https://p.dw.com/p/3ujvx