1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 12, 2021

A cikin shirin za a ji cewa wata gobara ta barke a sansanin 'yan gudun hijira biyu na jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, a yayin da annobar corona ta kashe mutane fiye da dubu biyu a kasar Brazil.

https://p.dw.com/p/3qWM6