1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 27.10.2019

SK2 / S02SOctober 27, 2019

Ana zaben majalisar dokokin jihar Thuringia da ke Jamus. Ana sa ran jam'iyyar AfD mai kyamar baki za ta taka muhimmaniyar rawa a zaben mai yiwuwa ta nunka daga irin goyon bayan da jam'iyyar take da shi.

https://p.dw.com/p/3S1F6