1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 25.10.2020

October 25, 2020

Cikin shirin za a ji halin da ake ciki a Guinea Conakry bayan sanar da sakamakon zabe. A Nijar an tafka muhawara a kan kokarinta da ake yi na kawo karshen yunwa da fatara na da 2030. An bayyana yadda rashin kwanciyar hankali a Najeriya ke zama matsala ga tattalin arzikin kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/3kPMN