1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 24.12.2018

December 24, 2018

Cikin shirin namu akwai rahotani kan tanadi ta fuskar tsaro a shirye-shiryen Kirsimati a Najeriya da Nijar. A kasar Ghana kuwa 'yan sanda ne suka gargadi iyaye da su daina tsorata 'ya'yansu da cewa za su kira masu 'yan sanda.

https://p.dw.com/p/3AaD2