Shirin Safe 16.11.2018 | Duka rahotanni | DW | 16.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 16.11.2018

A cikin shirin bayan kunsha Labaran Duniya, muna tafe da rahoton martani dangane da rahoton da Saudiyya ta fitar kan kisan da aka yi wa dan jaridar kasarta Jamal Kashoggi a karamin ofishin jakadancinta da ke birnin Santabul na Turkiyya. Akwai sauran rahotanni.

Saurari sauti 30:00