1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 02.07.2020

July 2, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotannin da suka hada da halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar shekaru uku bayan awon gaba da mata da kananan yara a Nglewa da ma kisan wasu matasa da aka yi. A Najeriya aikin ilimimantar da yara mata ne ke samun tagomashi.

https://p.dw.com/p/3efSy