Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 11.10.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

A cikin shirin za a ji a Najeriya aikin da majalisar datawan kasar ke yi na gyaran fuska ga dokar zabe na sanya ya zama dole ga dukkanin jam'iyyun siyasa su baiwa magoya bayansu ikon zaben ‘yan takara maimakon amfani da wakilai ya sanya maida murtani da ma tada jijiyar wuya.

Saurari sauti 59:59