A cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da mayar da martani kan ikrarin sace daliban makarantar Kankara da Kungiyar Boko Haram ta yi a Najeriya, a yayin da a Jamhuriyar Nijar al'umma na martani kan yadda shugaban kasar ya yi aiki wajen inganta fannin noma da kiwo a tsawon shekaru goma na mulkinsa.