Shirin Rana. | Duka rahotanni | DW | 07.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana.

A cikin shirin za a ji cewa al'umar kasar Ghana na zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki, a yayinda tawagar kungiyar ECOWAS da ta AU ta gana da bangarorin siyasar Nijar kan manyan zabukan da ke tafe.

Saurari sauti 60:00