1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 18, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Al'ummar Guinea Conakrayi na ci gaba da kada kuri'a a yau domin zaben shugaban kasa, akwai shirye-shirye masu kayatarwa kamar ku shiga Club da shirin Darasin Rayuwa da wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/3k6KJ