1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 23.08.2018

Mouhamadou Awal Balarabe
August 23, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa 'yar makarantar Dapchi daya tilo da ta saura a hannun mayakan Boko Haram ta kwashe watanni shida ba tare da an jin labarinta ba, lamarin da ya jefa iyayenta cikin mawuyacin hali.

https://p.dw.com/p/33dsR