1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30.12.2019

Binta Aliyu Zurmi
December 30, 2019

A cikin shirin za ku ji shekara ta 2019 na daga cikin shakarun da aka fuskanci matsalolin tsaro a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, sakakamon zafafa hare-hare da mayakan Boko Haram suka yi, tare ma da fadada guraren da suke rike da su.

https://p.dw.com/p/3VVpX