1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 24.12.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
December 24, 2019

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoton martani dangane da yanke hukuncin kisa ga wasu daga cikin wadanda ake zargi da kashe fitaccen dan jaridar nan dan asalin kasar Saudiyya Jamal Khashoggi da aka yi wa kisan gilla a karamin ofishin jakadancin Saudiyyan da ke Turkiya da wata kotun kasar ta yi. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/3VIaL